Friday, January 16
Shadow

Kalli Yanda Murna ta barke a Jos bayan tabbatar da Professor Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban APC

Rahotanni daga Jos babban birnin jihar Flato na bayyana cewa, an barke da murna bayan da aka tabbatar da Professor Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam’iyyar APC.

A yau ne dai aka bayyana Professor Nentawe Yilwatda a matsayin shugaban APC wanda ya maye gurbin Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Karanta Wannan  Lokaci ya ƙure wa Amaechi kan neman takarar shugaban ƙasa - Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *