Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Victor Osimhen ya tayar da rigima a yayin wasansu da Villa Real

Dan Kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya tayar da rikici a wasansu da Villa Real.

An ga Osimhem ya kama dan kwallon Villa Real suna kokawa.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka ga Messi ya tsaya yana hira da dan jarida Gurgu, da yawa sun jinjinawa saukin kansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *