Wannan hoton Sheikh Isa Ali Pantami ne yake ta hada gumi a wajan saka tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a kabarinsa a jiya.
Sheikh Isa Ali Pantami shine ya rike mukamin ministan sadarwa a zamanin mulkin Buhari.