Shugaban kasar Senegal kenan yake murna da nasarar da kasarsa ta samu akan Egypt a wasan gasar cin kofin AFCON dake gudana a kasar Morocco.
Senegal tawa Egypt 1-0 inda Mane ya saka kwallon a raga a minti 78 da fara wasan.