Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Iwobi yayi da ya dauki hankula wanda ya nuna cewa Rafali yana goyon bayan Morocco

Dan kwallon Najeriya, Alex Iwobi ya durkusa kasa alamar rashin jin dadi bayan da rafali ya hurawa Morocco bayan dan wasan Najeriya ya tabashi.

Wasu masu sharhi a kafafen sadarwa sun yi zargin cewa Rafalin na nuna son kaine shine abin ya ishi Alex Iwobi har ya nuna damuwarsa.

https://twitter.com/i/status/2011686820611047846
Karanta Wannan  Kalli Yadda dubban mutane suka halarci taron Mauludin Annabi Muhammadu SAW a filin wasan Sir. Abubakar Tafawa Balewa da ke birnin Bauchi, a daren yau Alhamis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *