Friday, December 5
Shadow

Kamfanin Mai na kasa, NNPCL ya kara farashin man fetur zuwa Naira 992 akan kowace Lita

Kamfanin man fetur na kasa NNPCL ya kara farashin man fetur dinsa daga Naira 865 zuwa Naira 992 akan kowace lita.

A hukumance dai babu sanarwar karin amma an ga farashinne a gidajen man na NNPCL kawai.

Saidai an yi karinne a Legas kadai.

Hakanan da yawan gidajen man Fetur na NNPCL basa sayar da man.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ji Matakin da aka dauka kan Sheikh Abduljabbar Bayan zaman Kwamitin Shura da Malam Lawal Triumph

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *