Friday, December 5
Shadow

Karanta Jadawalin yawan ‘Yan majalisar da kowace jam’iyya ke dasu a majalisar Wakilai

Wadannan jadawalin yawan ‘yan majalisar da kowace jam’iyya ke dasu kenan a majalisar wakilai:

Apc 194
Pdp 108
LP 28
NNPP 19
APGA 5
ADC 2
SDP 2
YPP 1

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kamar Yanda aka yi a jihar Rivers, Gwamnatin Tarayya na shirin saka dokar tabaci da dakatar da gwamnonin jihohin Zamfara da Benue

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *