
Shugaban MTN Karl Toriola shine yafi kowa karbar Albashi me kauri a Najeriya inda aka ruwaito cewa yana samun Naira Miliyan 8.5 kullun.
Saidai rahoton yace ba Albashinsa kadai bane yake samu, hadda kudaden shiga da yake samu daga daga ribar kamfanin kasancewar yana da hannun jari a cikin kamfanin.