Kafar The Cable ta bayyana yankunan da matasa suka fi yin watsi da karatu a ciki Najeriya.
Yankin Arewa maso gabas ne ke kan gaba sai kuma yankin Arewa maso yamma da kuma yankin Arewa maso tsakiya.
Yankin dake bi shine Kudu maso Kudu, sai yankin kudu maso yamma.
Yankin da babu masu barin makaranta sosai shine yankin kudu maso gabas.