Friday, December 5
Shadow

Karya ake min ban soki Tinubu kan dakatarwar da yawa Gwamnan Rivers ba>>Kashim Shettima

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa labarin da ake yadawa dake cewa wai ya soki shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba gaskiya bane.

Ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Mr Stanley Nkwocha.

Yace jawabin da Kashim yayi, yana maganane akan tsigeshi a matsayin Gwamnane da Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya so yi.

Kuma yace yayi bayanin ne dan yabawa Adoke.

Yace shi kuma gwamnan Rivers, Simi Fubara ba tsigeshi aka yi ba, dakatarwa ce saboda rikicin siyasa, yace shi kuma a wancan lokacin rikicin masu yiwa Najeriya barazanane yasa aka so a tsigeshi.

Dan haka yace lamarin ba ma iri daya bane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wata mata ta yi korafin mijinta baya barinta ta huta tun bayan da suka yi aure yana yawa nemanta da jima'i

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *