Friday, June 26
Shadow

Kasar Amurka ta bayyana cewa a yanzu ta Fahimci ba Kiristoci kadai ake Mhuzghunawa a Najeriya ba

Rahotanni daga kasar Amurka na cewa, kasar ta ce ta fahimci hadda Musulmai ayyukan Tshàgyèràn Dhàjì na tabawa ba Kiristoci kadai bane.

Hakanan shugaban kasar Donald Trump ya bayyana cewa idan ba’a daina Khisan ba, zai iya sake kawo Khari Najeriya.

A baya dai, kasar Amurka ta kawo Khari Najeriya a jihar Sokoto.

A yanzu dai ana ta tsammanin wace jiha ce kasar ta Amurka zata kawowa Khari?

Wasu dai na cewa Jihar Borno.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Duminsa: Yanda kazamin fada ya barke aka baiwa Hammata iska sosai tsakanin yaran Peter Obi dana Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *