
Kasar Indonesia ta kama Fitsararriyar baturiyarnan, Tia Billinger me shekaru 26 da ta taba yin lalata da maza dubu daya a cikin awanni 12 saboda zargin yin fina-finan badala.
An kama ta ne a garin Bali inda turawa da yawa ke zuwa yawon shakatawa bayan data karya dokar tuki.
Billinger na cikin mutane 30 da aka kama za’a koresu daga kasar ta Indonesia.
Sannan kuma kasar na tunanin hanata kara zuwa har Abada.