Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da take shakatawa a kasar waje.
Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba: