Friday, July 17
Shadow

Kayatattun Hotunan Fati Washa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da take shakatawa a kasar waje.

Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba:

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da Bidiyo: Ali Jita ya je filin wasan Wembley dake Landan kasar Ingila kallon wasan karshe na Champions League tsakanin Real Madrid da Borussia Dortmund

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *