Thursday, January 22
Shadow

Khàrìn da Amurka ta kawo Najeriya a yau zai ci gaba da wakana>>Inji Gwamnati Tarayya

Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ya bayyana cewa harin da Amurka ta kawo Najeriya ba shine na karshe ba.

Yace akwai yiyuwar irin wadannan hare-haren anan gaba.

Yace Najeriya suna hada kai da duk wata kasa da zata taimaka mata wajan yakar ta’addanci

Karanta Wannan  Kalli Sabon Bidiyon da Sadiya Haruna ta Wallafa inda tace Zawarci ba Dadi ita shaida ce, Sannan ta fashe da dariya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *