
Shahararren Lauya, Bulama Bukarti ya bayyana cewa, Ko da ace da gaskene kamun DSS da sukawa shahararren me watsa labarai a Tiktok, Sultan akan yace Tinubu bashi da lafiyane ai ba karya yayi ba.
Ya bayyana hakane a wani shiri na kai tsaye da suka saba yi.
Bukarti yace ballantana Sultan Akan Benjamin Netanyahu yayi magana aka samu wani ya canja masa magana.