Tuesday, March 17
Shadow

Ko Kwankwaso zai koma ADC ne? Kalli Bidiyon Da Duminsa: Abinda yace akan ADC daya dauki hankula

An ga wani Bidiyon jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yana fadar cewa ba zai koma jam’iyyar APC ba.

Yace garama ace ya koma ADC tunda sabuwar jam’iyya ce.

Hakan yasa aka fara tunanin ko zai koma jam’iyyar ta ADC ce?

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 7 dan inganta Wutar Sola dake fadar shugaban kasa, watau Villa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *