
Sabbin hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Saleh sun tayar da kura a kafafen sada zumunta inda aka ganta cikin wata shiga dake nuna surar jikinta.
A yayin da wasu suka yaba, wasu sun ce shigar bata dace da ita ba.



Wasu na tambayar shin wai musulmace inda wasu ke cewa ko dai ta bar musuluncinne?