
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da umarnin dakatarwar da majalisar dattawa ta yi wa Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan.
Mai shari’a Obiora Egwuatu ya soke hukuncin ne a ranar Laraba bayan da ya yi la’akari da hujjojin ɓangarorin biyu a ƙarar.
Me zaku ce?