Friday, January 2
Shadow

Kotu ta tsayar da ranar 7 ga watan Janairu dan yanke hukunci ciki kan neman Belin da Abubakar Malami yake

Abubakar Malami ya nemi Belin kansa dana dansa da matarsa da ake tsare dasu a gidan yari.

Malami ya shigar da bukatar Belin ne a yau, 2 ga watan Janairu a gaban Kotun tarayya dake Abuja.

Kotun ta tsayar da ranar 7 ga watan Janairu ne dan yanke hukuncin ko zata bayar da belin nasu ko kuwa a’a.

Karanta Wannan  Shekararsa 70 Amma Aikinsa Shine Baiwa Masu Gaŕkuwa Da Mutane Bayanan Sirri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *