Thursday, December 25
Shadow

Ku kara Hakuri da shugaba Tinubu an kusa fara cin ribar wahalar da ake sha>>Inji Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio

Kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio ya baiwa ‘yan Najeriya hakuri inda yace su kara dariya kan wahalar da ake sha inda yace dadi na nan tafe.

Akpabio ya ce suna sane da irin wahalar da ake sha dan haka suke ara baiwa mutane hakuri, yace tuni har matakan da gwamnatin Tinubu ta dauka sun fara samar da sakamako me kyau.

Ya bayyana hakane a sakonsa na ranar ‘yancin Najeriya.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon Gwamnab Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya koma Jam'iyyar SDP daga APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *