Friday, January 16
Shadow

Kuma Dai: A yau Lahadi an Dàwùkè mata 20 a jihar Sokoto

Shahararren dan Tiktok Nura Yarima yayi Ikirarin cewa an sace mata 20 a jihar Sokoto a yau Lahadi 23 ga watan Nuwamba.

Ya bayyana haka ne a shafinsa na Tiktok.

Yace ‘yan Bindiga ne suka sace matan a Barnawa dake Wurno a jihar ta Sokoto.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Diyata fil take a Leda babu namijin da ya taba yin lalata da ita>>Uban Amarya ya gayawa Ango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *