
Shima wani dan majalisa a jihar Kebbi ya sha da kyar a hannun mutanen mazabarsa bayan da ya je ziyara.
An ga mutane sun yi dandazo suna jiransa inda suke cewa basaso yayin da ake shirin fitowa dashi daga cikin wani daki.
A baya dai ‘yan majalisa a jihar Kaduna da Jihar Zamfara sun sha Abin Kunya a hannun mutanensu.