Thursday, May 14
Shadow

Kuma Dai: Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya sake yin Blocking wata data tambayeshi dan Allah ya bata Miliyan 2 ta ja jari

A dazu ne dai muka di wani Dr. Adam ya koka cewa dan takarar Gwamnan jihar Gombe, Farfesa Ali Pantami ya yi Blocking dinsa saboda ya gaya masa gaskiya a cewar Adamu

A yanzu kuwa watace itama me suna Huraira ta roki mallam ya bata Miliyan 2 ta ja jari bayan ta ganshi a jirgin sama.

Saidai itama yayi Blocking dinta.

A karshe dai ta roki malam ko dubu dari biyu ya bata.

https://twitter.com/i/status/2045896467609420011
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda Dan kasar Equatorial Guinea da yayi lalata da mata 400 ya gurfana a gaban kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *