Tuesday, May 19
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta dauki bashin Naira Biliyan 100 a asusun bankunan ‘yan Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta karbi bashin Naira Biliyan 100 daga asusun bankunan ‘yan Najeriya wadanda ba’a amfani dasu, wanda a turance ake kira da Dormant account.

Hakanan ta dauki kudaden daga ribar kamfanoni wadda mutane masu hannun jari a kamfanonin basu karbaba wadda a turance ake kira da Dividend.

Wata dokar kudi da aka yi a shekarar 2020 ce ta baiwa Gwamnatin tarayya damar rantar irin wadannan kudade.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Kalli Bidiyon yanda Rahama Sa'idu ta yi Khadari wanda tace ya girgizata sosai, Shahararriyar Motarta, GLK ta lalace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *