Thursday, December 25
Shadow

Kungiyar dattawan Arewa sun nemi shugaba Tinubu ya ayyana dokar ta baci kan matsalar tsaron Arewa

Kungiyar dattawan Arewa ta NEF sun nemi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ayyana dokar ta baci akan matsalar tsaron Arewa.

Kungiyar dattawan sun kuma yi Allah wadai da kisan sojoji 20 a kananan hukumomin Bangi, Mariga dake Jihar Naija.

A sanarwar da kakakin kungiyar, Prof Abubakar Jiddere ya fitar, yace kisan sojojin alamace ta rashin tsaro a Arewacin Najeriya.

Yace irin wannan hari alamace ta kaddamar da yaki akan Najeriya da ‘yan ta’addar suka yi.

Karanta Wannan  Atiku Da Tinubu bai kamata su fito takarar shugaba cin Najeriya a shekarar 2027 ba>>Inji Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *