
Kungiyar Kwallon Kwando ta mata ta Afrika ta lashe kofin gasar kwallon kwanto ta mata ta Afrika.
Kungiyar ta yi nasara ne bayan doke kungiyar kwallon kwando ta Kasar Mali.
D Tigers wanda shine sunan kungiyar sun yi nasara akan Mali da ci 78-64.
Rahotanni sun bayyana cewa, sun shafe shekaru 10 ba’a yi nasara akansu ba.