Kwamitin kula da sha’anin sojojin ruwa (Navy) na majalisar dokoki ta tarayya sun gana da hukumar Sojin ruwa domin binciko zargin yadda aka ci zarafin Seaman Abbas Haruna tsawon shekara 6 bisa umurnin wani babban jami’in Jeneral MS Adamu.
Majalisar ta lashi takobin yin binciken ƙwakwaf akai domin hukunta duk wanda aka samu da laifi a lamarin
Wane fata zaku yi musu ?