September 16, 2024 by Auwal Abubakar Rundunar tsaro ta saki Abbas Haruna mijin Hussaina domin bashi dama yaje neman lafiya kafin a kammala bincike. Karanta Wannan Duk namijin da bai samun Naira dubu dari bakwai(700,000) a wata bai kamata ya yi budurwa ba ya dai dage ya ci gaba da neman kudi>>Inji Wannan budurwar