Friday, December 26
Shadow

Kwanaki kadan bayan data goyi bayan Trump ya kawowa Najeriya Khàrì, Wata kotu a kasar Amurka zata sayar da gidan Fitsararriyar mawakiya, Nicki Minaj dan biyan wani dogarin ta diyya bayan da ya kaita kara yana neman hakkinsa

Wata kotu a birnin Los Angeles na kasar Amurka zata sayar da gidan Fitsararriyar mawakiyar kasar, Nicki Minaj akan Dala Miliyan $20 dan a biya wani dogarinta diyya.

Dogarin ya kai Nicki Minaj da mijinta kara inda yake neman a biyashi diyyar $500,000.

Bayan hukuncin, Alqalin ya ce dan haka za’a sayar da gidan mawakiyar a biya wannan digari nata kudin diyyar da aka dora mata.

Karanta Wannan  Manyan Malaman Najeriya, Sheikh Daurawa, Bin Uthman, da Gidado Triumph sun roki Allah yasa kada gobarar kasar Israyla ta mutu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *