
Rahotanni sun bayyana cewa, Kwankwaso da Peter Obi sun yi taron siyasa a Kano.
An gansu a gaban jama’a da yawa inda ake ta ihun Kwa Kwankwaso, Obi.
Wasu dai na ganin suna shirin hadewa ne su fito takara duk da yake cewa Kwankwaso yanzu bai koma ADC ba.