Saturday, August 8
Shadow

Labari Me Dadi: EFCC sun kwato kudade masu yawan da basu taba kwatowa ba a hannun barayin gwamnati

Rahotanni sun bayyana cewa hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC ta kwato kudade da yawa wanda bata taba kwato kamarsu ba tunda aka kafata.

Hukumar ce da kanta ta fitar da wannan sanarwa inda tace yawan kudaden data kwato sun kai Naira N364bn.

Sannan tace ta samu nasarar kulle mutane mahandama 4,11 jimullar kudaden da EFCC tace ta kwato sun hada da N364.6 billion, $214.5 million, £54,318.64, €31,265, CAD$2,990, sai kuma AUD$740.

Hukumar tace kuma wasu daga cikin kudaden an yi amfani dasu ne wajan ayyukan gwamnati dake amfanin ‘yan Najeriya kamar bayar da bashin karatu ga dalibai.

Karanta Wannan  Yarinya ta yi Goshi: Yadda Ƴar Makaranta Da Aka Kòra Ta Shigo Gari. Ta Samu IPhone 16, Taje Umara, Yanzu Kuma Ga Sabuwar Mota GLK. Allah Ya Sanya Alkhairi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *