Wednesday, January 15
Shadow

Maganin dadewa ana jima i na bature

Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu wajan sa maniyyin mutum ya dade bai kawo ba yayin jima’i.

Hakan zai sa mutum ya dade yana yi ba tare da gajiya ba.

Akwai na Hausa Akwai na turawa, anan kasa mun kawo muku na turawa wanda ke taimakawa ana dadewa ana jima’i:

Akwai sanannen wanda ake cewa Viagra, wannan masana sun ce ana shanshine kamin a ci abinci. Kuma yana fara aiki ne mintuna 30 bayan an shashi. Sannan yana aiki a jikin mutum na tsawon awanni 4 zuwa 6.

Akwai kuma wanda ake cewa Cialis wannan shima yana fara aiki mintuna 30 bayan an shashi saidai yana da karfi sosai dan yana kaiwa kusan kwana biyu yana aiki, shiyasa masana ke bayar da shawarar a shashi a karshen mako.

Karanta Wannan  Maganin kara tsawon azzakari

Akwai kuma Levitra wanda ke aiki kamar Viagra.

Akwai kuma Spedra wanda shi kuma yana aiki ne mintuna 15 bayan an shashi kuma yana kai awa 6 yana aiki.

Akwai kuma maganin da ake cewa Priligy wanda shima yana aiki sosai wajan sa namiji ya dade yana aiki tare da gamsar da matarsa.

Masana sun bada shawarar cewa:

Cin abinci me gina jiki.

Motsa jiki

Amfani da Kwandon

Zarewa yayin da kaji zaka kawo.

Yin tunanin wani abu daban ba jima’i ba yayin jima’i.

Daina shan giya

Daina shan taba.

Suna taimakawa Namiji ya dade yana jima’i ba tare da ya kawo ba.

Karanta Wannan  Amfanin man zaitun ga azzakari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *