A wannan rubutu, zamu yi bayanin ciwon gyambon ciki watau Ulcer, saidai kamin mu fara bayani, muna da maganin ulcer sadidan wanda da yardar Allah ana warkewa, ga wanda yake da bukata yana iya yi mana magana a wannan lambar ta WhatsApp ko a kira, 09070701569 muna turawa duka jihohin Najeriya.
Da farko Menene Ulcer?
Ulcer ko Gyambon Ciki, wani ciwo ne ko kumburi dake faruwa a cikin hanjin mutum. Yawanci yana taba abinda ke da alaka da hanjin cikin mutum ne.
Alamomin ulcer
Alamomin ulcer sun hada da, jin zafi a cikin ciki dake dadewa zuwa wasu awanni ko a ji shi na dan lokaci kadan.
Wasu kan daina jin zafin a yayin da suka daina cin abinci ko suka sha magani.
Wata ulcer din sai tsakar dare tako tasowa mutum ko yayin da yake cikin cin abinci.
Ana iya samun sauki ta hanyar amfani da magungunan Ulcer na gargajiya kamar haka:
Ana shan Yegot saboda yana da sinadaran Probiotic wanda ke timakawa Ulcer ta warke da wuri.
Hakanan ana cin Apple watau Tuffah da Blueberries da Cherries da dangin Gyada, Gujiya, da sauransu saboda suna da sinadaran Flavonoids dake taimakawa wajan warkewar Ulcer.
Hakanan ayabar Plantain ma tana maganin Ulcer.
Hakanan Zuma ma an ruwaito tana maganin ulcer watau gyambon ciki.
Hakanan Tafarnuwa ma na maganin Ulcer kamar yanda binciken masana ya tabbatar.
Mun hada maganin Ulcer sadidan Wanda da yardar Allah ana samun sauki, ga wanda ke da bukata yana iya yin magana ta WhatsApp ko kiran wannan lambar 09070701569.