Wednesday, January 15
Shadow

Maganin zufar fuska

Zufar fuska abune da masu fama dashi ke ci musu tuwo a kwarya.

Yawanci abinda ke kawota shine:

Cin abinci me zafi.

Yanayin Zafi.

Damuwa ko shiga halin matsi.

Razana ko Bacin rai.

Motsa jiki.

Abubuwan da za’a gwada dan magance matsalar zufa a fuska sune:

Yin Wanka akai-akai.

Aje Tawul ko Hankici dan goge zufar.

Amfani da hoda marar kamshi dan tsotse zufar.

A daina cin abinci me yaji ko shan Coffee.

Saka kayan da basu da nauyi wanda iska na ratsasu.

Shan ruwa akai-akai.

Amfani da mafici ko fankar hannu.

Karanta Wannan  Maganin zufar hammata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *