Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yaki sauka daga motar DSS yace saidai su fitar dashi da Qarfi

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya ki sauka daga motar DSS ya ce saidai a fitar dashi da Karfi.

Lamarin ya farune bayan da kotu ta bayar da belinsa, amma maimakon ICPC su tafi dashi, Sai DSS suka tafi dashi.

Dan hakane malam yace ai ba haka doka tace ba, ko da aka je ofishin DSS sai yaki fita daga motar yace saidai idan da karfin tuwo za’a fitar dashi.

Matarsa ce ta bayar da wannan labari a wata hira da manema labarai suka yi da ita.

Kalli Bidiyon a kasa:

Karanta Wannan  Kundin Adana Ababen Tarihi na Duniya ya cewa 'yar Najeriya dake shirin yin Alfasha da maza 100 a rana daya dan ta shiga cikin tarihi cewa baya ta'ammuli da ayyukan Alfasha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *