Thursday, December 25
Shadow

Mahaifiyarka ta zabi lokacin da ya dace ta rigamu gidan gaskiya, ta koma ga Allah>>Akpabio ya gayawa

Kakakin majakisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC, Mama Lydia Yilwatda Goshwe, ta zabi lokacin da ya kamata ta mutu.

Ya bayyana hakane a jawabin da ya gabatar a wajan taron jana’izar ta.

Yace amma ta barwa shugaban APC din tarbiyya da baya me kyau.

Karanta Wannan  Yajin aikin ma'aikatan NIMET ya hana wasu jirage tashi a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *