
Wutar daji da ba’a san daga ina ta fara ba ta tashi a yankunan kasar Israela daban-daban.
Hakan yawa dole aka kwashe mutane da yawa daga gidajensu.
Ana tsammanin tsananin zafi da iska me kadawa sun taimaka matuka wajan yaduwar wannan wuta.
Wutar dai ta farane a ranar 24 ga watan Afrilu kuma tuni an shawo kanta kamar yanda mahukuntan kasar suka sanar.