Mai martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya karbi bakuncin yan Majalisar dokoki na Jahar kano tsagin jam’iyyar APC, sun kawo ziyara tare da jaddada mubayi’ar su.
Ran sarki ya dade.
Hon Sageer Tarda Ungogo