Friday, March 13
Shadow

Majalisar wakilai na son a maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya

Majalisar wakilai na son a maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya

Wani ƙudiri da ke neman maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai.

Ƙudurin, wanda shugaban majalisar, Tajuddeen Abbas ya ɗauki nauyi, ya tsallake karatu na biyu bayan an yi wata zazzafar muhawara a zauren majalisar a yau Alhamis.

Karanta Wannan  Da Duminsa: WhatsApp zasu daina Amfani da lambar waya inda zasu koma amfani da Username kamar sauran Social Media

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *