Monday, September 21
Shadow

Majalisar wakilai na son a maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya

Majalisar wakilai na son a maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya

Wani ƙudiri da ke neman maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai.

Ƙudurin, wanda shugaban majalisar, Tajuddeen Abbas ya ɗauki nauyi, ya tsallake karatu na biyu bayan an yi wata zazzafar muhawara a zauren majalisar a yau Alhamis.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda APC ke rabawa wasu Yarbawa shinkafa da bata wuce dahuwar kwana uku ba dan zu zabesu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *