Friday, March 6
Shadow

Makwabcin Mutuminnan na Kano da ya kashe Naira Biliyan 1.5 ya gayyato Davido saboda Birthday din ‘ya’yansa ya bayyana halinsa

Makwabcin mutuminnan na Kano wanda ya dauki hankula saboda Birthday din ‘ya’yansa ya yi karin haske akan abinda mutane ke cewa na suka akan mutumin.

A wata hira da aka yi dashi wadda ta dauki hankula a kafafen sada zumunta.

An ga makwabcin mutumin na cewa, yana da kyauta sosai, shi yasa aka musu titi a layinsu, kuma me dubu-dubu suke ce masa saboda idan ya fara rabon Naira Dubu-dubu daga safe har yamma.

Hakanan Akwai ‘ya’yan makwabta da ya dauka aiki a kamfaninsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ku Jahilai Masu cewa wai ni mawakine in daina saka baki wajan kare Annabi, ku je ku tambayi malamanku irin gudummawar da mawaka suka bayar wajan kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Tijjani Gandu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *