Man kadanya da turanci ana kiransa da Shea butter oil.
Mai ne da ake samu daga ‘ya’yan Kadanya ko kuma a wasu wajajen ana ce masa kwalo.
A Africa ake samun wannan abin me amfani amma ana kaishi kasashen Duniya dan sarrafashi da amfanin mutane da yawa.