Saturday, December 13
Shadow

Manhajar Opay ta samu matsala,ya lamarin yake a wajenku?

Rahotanni da muke samu sun bayyana cewa manhajar hadahadar kudi ta Opay ta samu matsala inda mutane ke ta kuka akan hakan.

Da yawa sun hau shafukansu na sada zumunta inda suke bayyana takaici kan yanda suka kasa amfani da kudadensu dake cikin manhajar.

Zuwa yanzu dai babu wata sanarwa da shafin hutudole.com ya gani daga kamfanin na Opay game da matsalar.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Majalisar kasar Peru ta tsige shugabar kasar biyo bayan Shekye mutane sama da dubu shidda a kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *