Friday, December 5
Shadow

Manufar Amurka akan Najeriya ta fara Fitowa Fili: Dan majalisar Amurka dake gaba wajan Zuga Trump akan Najeriya, Riley Moore yace abinda suke so da Shugaba Tinubu a yanzu shine ya Karfafa Alaka da Amurkar Tunda yace ba gaskiya bane maganar cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci

Dan majalisar wakilai na kasar Amurka, Riley Moore wanda yana gaba-gaba wajan zuga Shugaban kasar Amurkar, Donald Trump ya afkawa Najeriya yace tunda shugaba Tinubu ya ce ba gaskiya bane ba’a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi.

To abinda suke so daga wajanshi a yanzu shine ya kulla alaka me karfi da kasar Amurka sannan kuma ya yi abinda ya dace.

Karanta Wannan  Tsagin NNPP ya caccaki Kwankwaso bisa sukar waɗanda su ka bar jam'iyyar zuwa APC a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *