Friday, December 5
Shadow

Masana Ilimin Taurari sunce wani katon dutse zaizo kusa da Duniyarmu, kuma za’a iya ganinsa

Masana ilimin taurari sun bayyana cewa, wani katon dutse zaizo kusa da Duniyarmu kuma idan mutum yayi sa’a, zai iya ganinsa.

Masanan sunce dutsen zai wucene sati me zuwa, watakila ranar Lahadi.

Sannan kuma sunce dutsen ba zai sake dawowa ba sai a shekarar 2087.

Karanta Wannan  Jam'iyyar APC ta fara yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zaben shekarar 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *