Friday, December 26
Shadow

Masana Sun yi gargadin cewa, Cutar Qajamau ka iya Qaruwa a Najeriya saboda an rage raba kwaroron roba

Masana Kiwon Lafiya sun bayyana damuwa da cewa, akaai yiyuwar cutar kanjamau ta yadu a sosai a Najeriya saboda an rage raba Kwaroron Roba.

Masana sun ce Kwaroron robar shine hanya mafi sauki ta hana kamuwa da cutar ta Kanjamau.

Majalisar Dinkin Duniya tace an samu raguwar raba Kwaroron roba da kaso 55 cikin 100 a Najeriya

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashiya da aka kama saboda ta yi murnar rashin shugaba Buhari ta bada labarin abinda ya faru daga farko har karshe, hadda yanda aka ce ta chire kayanta gabaa daya, ta yi Tumbur a ofishin 'yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *