Tuesday, January 7
Shadow

MASHA ALLAH: Kakakin ‘Yan Sandan Jihar Kano, Abdullahi Kiyawa Ya Ce Sakon Neman Shamsiyya Da Aure Da Nake Yi Ya Riske Su, Amma Sai Sun Gudanar Da Kwakkwarar Bincike Gudun Kada A Hada Tawagar Da Za Ta Fi Karfinsu Nan Gaba, Inji Dogo Yaro Crypto Yola

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Kakakin ‘Yan Sandan Jihar Kano, Abdullahi Kiyawa Ya Ce Sakon Neman Shamsiyya Da Aure Da Nake Yi Ya Riske Su, Amma Sai Sun Gudanar Da Kwakkwarar Bincike Gudun Kada A Hada Tawagar Da Za Ta Fi Karfinsu Nan Gaba, Inji Dogo Yaro Crypto Yola

A baya dai, Dogo Yaro Crypto Yola ya dauki hankula bayan da ya fito da gaske yace yana son Shamsiyya duk da halin data tsinci kanta.

Da yawa sun yi mamaki da wannan karfin hali nashi.

Karanta Wannan  Kai baka san irin kwamacalar dana iske bane da kake sukata akan cire tallafin man fetur, dolene in cireshi gaba daya>>Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya mayarwa da Atiku Martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *