Thursday, January 15
Shadow

Masu laifi 7 sun tsere daga gidan Gyara hali na jihar Osun

Rahotanni daga jihar Osun na cewa masu laifi 7 ne suka tsere daga gidan gyara hali na Ilesa dake jihar a yayin da ake tsaka da ruwan sama.

Kakakin Hukumar kula da gidajen gyara hali na kasa, Abubakar Umar yace lamarin ya farune da dukudukun ranar Talata.

Yace tuni shugaban hukumar, Sylvester Nwakuche ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan lamarin.

Karanta Wannan  Yanda 'yansanda suka min fàdè a bakin boda>>Wata 'yar Najeriya data je cirani kasar Libya ta dawo da kyar ta bayar da labari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *