December 6, 2025 by Bashir Ahmed Shêikh Yahaya Masussuka Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Shêikh Dahiru Usman Bauchi. Karanta Wannan An sake dawukye Dalibai a jihar Naija, Gwamnatin jihar Naija ta tabbatar da hakan saidai tace laifin hukumomin makarantar ne dan Gwamnati ta samu Rahoton hakan zai iya faruwa tace a kulle makarantu